ABNA24 : Imam Khamina’e ya bayyana haka ne a jiya litinin a lokacinda ya ke ganawa da majalisar zaben jagora a nan birnin Tehran.
Bayanin ya kara da cewa gwamnatin kasar zata aiwatar da umurnin dakatar da amfani da bangaren kari na yarjejeniyarta da hukuma IAEA mai sanya ido kan shirye-shiryen makamashin nukliya na kasar saboda jawo hankalin dayan bangaren ya cika alkawarinsa a yau Talata.
342/